132وَلِكُلٍّ دَرَجاتٌ مِمّا عَمِلوا ۚ وَما رَبُّكَ بِغافِلٍ عَمّا يَعمَلونَAbubakar GumiKuma ga kõwanne, akwai darajõji daga abin da suka aikata. Kuma Ubangijinka bai zama mai shagala ba daga abin da suke aikatãwa.