126وَهٰذا صِراطُ رَبِّكَ مُستَقيمًا ۗ قَد فَصَّلنَا الآياتِ لِقَومٍ يَذَّكَّرونَAbubakar GumiWannan ita ce hanya ta Ubangijinka madaidaiciya. Lalle ne Mun bayyana ãyõyi daki-daki ga mutãne mãsu karɓar tunãtarwa.