27وَيَبقىٰ وَجهُ رَبِّكَ ذُو الجَلالِ وَالإِكرامِAbubakar GumiKuma Fuskarar Ubangijinka, Mai girman Jalala da karimci, ita ce take wanzuwa.