51وَلَقَد أَهلَكنا أَشياعَكُم فَهَل مِن مُدَّكِرٍAbubakar GumiKuma lalle ne haƙĩƙa, Mun halaka irin gayyarku. To, shin, akwai mai tunãni?