10فَدَعا رَبَّهُ أَنّي مَغلوبٌ فَانتَصِرAbubakar GumiSabõda haka, ya kira Ubangijinsa (ya ce), "Lalle nĩ, an rinjãye ni, sai Ka yi taimako."