46يَومَ لا يُغني عَنهُم كَيدُهُم شَيئًا وَلا هُم يُنصَرونَAbubakar GumiRãnar da kaidinsu bã ya wadãtar masu da kõme, kuma bã a taimakon su.