40أَم تَسأَلُهُم أَجرًا فَهُم مِن مَغرَمٍ مُثقَلونَAbubakar GumiShin, kanã tambayar su wata ijãra ne, sabõda haka suka zama mãsu jin nauyin biyan tãrar?