37أَم عِندَهُم خَزائِنُ رَبِّكَ أَم هُمُ المُصَيطِرونَAbubakar GumiShin, taskõkin Ubangijinka, sunã a wurinsu ne? Kõ kuwa sũ ne mãsu rinjãya?