35أَم خُلِقوا مِن غَيرِ شَيءٍ أَم هُمُ الخالِقونَAbubakar GumiShin, an halitta su ne bã daga kõme ba, kõ kuwa sũ ne mãsu yin halitta?