26قالوا إِنّا كُنّا قَبلُ في أَهلِنا مُشفِقينَAbubakar GumiSuka ce: "Lalle mũ mun kasance a gabãnin wannan (a dũniya) a cikin iyãlanmu munã jin tsõro."