47وَالسَّماءَ بَنَيناها بِأَيدٍ وَإِنّا لَموسِعونَAbubakar GumiKuma sama, mun gina ta da wani irin ƙarfi, alhãli kuwa lalle Mũ ne Mãsu yalwatãwa.