19وَفي أَموالِهِم حَقٌّ لِلسّائِلِ وَالمَحرومِAbubakar GumiKuma a cikin dũkiyarsu akwai hakki ga (matalauci) mai rõƙo da wanda aka hana wa rõƙo.