42يَومَ يَسمَعونَ الصَّيحَةَ بِالحَقِّ ۚ ذٰلِكَ يَومُ الخُروجِAbubakar GumiRãnar da suke saurãron tsãwa da gaskiya. Wancan shĩ ne yinin fita (daga kabari).