25قالَ رَبِّ إِنّي لا أَملِكُ إِلّا نَفسي وَأَخي ۖ فَافرُق بَينَنا وَبَينَ القَومِ الفاسِقينَAbubakar GumiYa ce: "Yã Ubangijina! Lalle ne nĩ, bã ni mallakar kõwa fãce kaina da ɗan'uwãna, sai Ka rarrabe a tsakãninmu da tsakãnin mutãne fãsiƙai."