30وَلَقَد نَجَّينا بَني إِسرائيلَ مِنَ العَذابِ المُهينِAbubakar GumiKuma lalle ne, haƙĩƙa Mun tsĩrar da Banĩ Isrã'ĩla daga, azãba mai wulãkantãwa.