23فَأَسرِ بِعِبادي لَيلًا إِنَّكُم مُتَّبَعونَAbubakar Gumi(Allah Ya ce): "To, ka yi tafiyar dare da bayiNa, da dare. Lalle kũ, waɗanda ake bĩ ne (dõmin a kãma ku.)"