75لا يُفَتَّرُ عَنهُم وَهُم فيهِ مُبلِسونَAbubakar GumiBã a sauƙaƙar da ita (azãbar) daga gare su, alhãli kuwa sũ, a cikinta, mãsu kãsa magana ne.