7وَما يَأتيهِم مِن نَبِيٍّ إِلّا كانوا بِهِ يَستَهزِئونَAbubakar GumiKuma wani Annabi bai je musu ba fãce sun kasance, game da shi, sunã mãsu yin izgili.