3إِنّا جَعَلناهُ قُرآنًا عَرَبِيًّا لَعَلَّكُم تَعقِلونَAbubakar GumiLalle Mũ, Mun sanya shi abin karãtu na Lãrabci, tsammãninku, kunã hankalta.