4لَهُ ما فِي السَّماواتِ وَما فِي الأَرضِ ۖ وَهُوَ العَلِيُّ العَظيمُAbubakar Gumi(Allah) Shi ne da abin da ke cikin sammai da abin da ke cikin ƙasa, kuma Shi ne Maɗaukaki, Mai girma.