7الَّذينَ لا يُؤتونَ الزَّكاةَ وَهُم بِالآخِرَةِ هُم كافِرونَAbubakar GumiWaɗanda bã su bãyar da zakka, kuma sũ a game da Lãhira su kafirai ne.