62اللَّهُ خالِقُ كُلِّ شَيءٍ ۖ وَهُوَ عَلىٰ كُلِّ شَيءٍ وَكيلٌAbubakar GumiAllah ne Mai halitta dukan kõme, kuma Shĩ ne Wakĩli a kan kõme.