79قالَ رَبِّ فَأَنظِرني إِلىٰ يَومِ يُبعَثونَAbubakar GumiYa ce, "Ya Ubangijina! To, Ka yi mini jinkiri zuwa ga rãnar da ake tãyar da su."