2بَلِ الَّذينَ كَفَروا في عِزَّةٍ وَشِقاقٍAbubakar GumiÃ'a, waɗanda suka kãfirta sunã cikin girman kai (ga rikon al'ãdunsu) da sãɓãni (tsakãnin jũnansu).