57وَلَولا نِعمَةُ رَبّي لَكُنتُ مِنَ المُحضَرينَAbubakar Gumi"Kuma bã dõmin ni'imar Ubangijĩna ba, lalle, dã na kasance daga waɗanda ake halartarwa (tãre da kai a cikin wutã)."