39وَما تُجزَونَ إِلّا ما كُنتُم تَعمَلونَAbubakar GumiKuma bã zã a sãka muku ba fãce da abin da kuka kasance kunã aikatãwa.