38وَالَّذينَ يَسعَونَ في آياتِنا مُعاجِزينَ أُولٰئِكَ فِي العَذابِ مُحضَرونَAbubakar GumiKuma waɗanda suke mãkirci a cikin ãyõyinMu, sunã nẽman gajiyarwa, waɗannan abin halartãwa ne a cikin azãba.