26لِلَّهِ ما فِي السَّماواتِ وَالأَرضِ ۚ إِنَّ اللَّهَ هُوَ الغَنِيُّ الحَميدُAbubakar GumiAbin da yake a cikin sammai da ƙasa duka na Allah kawai ne. Lalle, Allah Shĩ ne Mawadãci, Gõdadde.