163هُم دَرَجاتٌ عِندَ اللَّهِ ۗ وَاللَّهُ بَصيرٌ بِما يَعمَلونَAbubakar GumiSũ, darajõji ne a wurin Allah, kuma Allah Mai gani ne ga abin da suke aikatawa.