109وَلِلَّهِ ما فِي السَّماواتِ وَما فِي الأَرضِ ۚ وَإِلَى اللَّهِ تُرجَعُ الأُمورُAbubakar GumiKuma abin da ke cikin sammai da abin da ke cikin ƙasa na Allah ne, kuma zuwa gare Shi ake mayar da al'amurra.