67فَأَمّا مَن تابَ وَآمَنَ وَعَمِلَ صالِحًا فَعَسىٰ أَن يَكونَ مِنَ المُفلِحينَAbubakar GumiTo, amma wanda ya tũba, kuma ya yi ĩmãni' ya aikata aiki na ƙwarai, to, akwai fãtan su kasance daga mãsu cin nasara.