15وَلَقَد آتَينا داوودَ وَسُلَيمانَ عِلمًا ۖ وَقالَا الحَمدُ لِلَّهِ الَّذي فَضَّلَنا عَلىٰ كَثيرٍ مِن عِبادِهِ المُؤمِنينَAbubakar GumiKuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun bai wa Dãwũda da Sulaimãn ilmi kuma suka ce: "Gõdiya ta tabbata ga Allah, Wanda Ya fĩfĩta mu a kan mãsu yawa daga bãyinSa mũminai."