8إِنَّ في ذٰلِكَ لَآيَةً ۖ وَما كانَ أَكثَرُهُم مُؤمِنينَAbubakar GumiLalle ne, a cikin wancan akwai ãyã, kuma mafi yawansu ba su kasance mũminai ba.