71قالوا نَعبُدُ أَصنامًا فَنَظَلُّ لَها عاكِفينَAbubakar GumiSuka ce: "Munã bauta wa gumãka, sabõda haka munã yini mãsu lazimta a gare su."