196وَإِنَّهُ لَفي زُبُرِ الأَوَّلينَAbubakar GumiKuma lalle shin, haƙĩƙa, yanã a cikin litattafan (Manzannin) farko.