191وَإِنَّ رَبَّكَ لَهُوَ العَزيزُ الرَّحيمُAbubakar GumiKuma lalle Ubangijĩnka, haƙĩƙa, Shĩ ne Mabuwãyi, Mai jin ƙai.