112قالَ وَما عِلمي بِما كانوا يَعمَلونَAbubakar GumiYa ce: "Kuma bã ni da sani ga abin da suka kasance sanã aikatãwa."