106إِذ قالَ لَهُم أَخوهُم نوحٌ أَلا تَتَّقونَAbubakar GumiA lõkacin da ɗan'uwansu, Nũhu, ya ce musu, "Shin, bã zã ku yi taƙawa ba?"