39وَكُلًّا ضَرَبنا لَهُ الأَمثالَ ۖ وَكُلًّا تَبَّرنا تَتبيرًاAbubakar GumiKuma kõwannensu Mun buga masa misãlai, kuma kõwanne Mun halakar da (shi), halakarwa.