16لَهُم فيها ما يَشاءونَ خالِدينَ ۚ كانَ عَلىٰ رَبِّكَ وَعدًا مَسئولًاAbubakar Gumi"Sunã da abin da suke so, a cikinta sunã madawwama. Wannan ya kasance wa'adi abin tambaya a kan Ubangijinka."