68وَإِن جادَلوكَ فَقُلِ اللَّهُ أَعلَمُ بِما تَعمَلونَAbubakar GumiKuma idan sun yi maka jidãli, sai ka ce: "Allah ne Mafi sani game da abin da kuke aikatãwa."