57وَالَّذينَ كَفَروا وَكَذَّبوا بِآياتِنا فَأُولٰئِكَ لَهُم عَذابٌ مُهينٌAbubakar GumiKuma waɗandra suka kãfirta kuma suka ƙaryata, game da ãyõyinMu, to, waɗannan sunã da azãba mai wulãkantarwa.