51وَالَّذينَ سَعَوا في آياتِنا مُعاجِزينَ أُولٰئِكَ أَصحابُ الجَحيمِAbubakar GumiKuma waɗanda suka yi aikin ɓãtãwa a cikin ayõyinMu, sunã mãsu gajiyarwa, waɗancan 'yan Jahĩm ne.