49قُل يا أَيُّهَا النّاسُ إِنَّما أَنا لَكُم نَذيرٌ مُبينٌAbubakar GumiKa ce: "Ya ku mutãne! Nĩ wani mai gargaɗi ne kawai zuwa gare ku, mai bayyanawa."