79وَأَضَلَّ فِرعَونُ قَومَهُ وَما هَدىٰAbubakar GumiKuma Fir'auna ya ɓatar da mutãnensa, kuma bai shiryar (dasu) ba.