46قالَ لا تَخافا ۖ إِنَّني مَعَكُما أَسمَعُ وَأَرىٰAbubakar GumiYa ce: "Kada ku ji tsõro. Lalle Nĩ, Inã tãre da ku, Inaji, kuma Inã gani."