103يَتَخافَتونَ بَينَهُم إِن لَبِثتُم إِلّا عَشرًاAbubakar GumiSuna ɓõye magana a tsakãninsu, (Sunã ce wa jũna) "Ba ku zauna ba (a cikin dũniya) fãce kwãna gõma."