152فَاذكُروني أَذكُركُم وَاشكُروا لي وَلا تَكفُرونِAbubakar GumiSabõda haka, ku tuna Ni, In tunã ku, kuma ku yi gõdiya gare Ni, kuma kada ku butulce Mini.