70قالَ فَإِنِ اتَّبَعتَني فَلا تَسأَلني عَن شَيءٍ حَتّىٰ أُحدِثَ لَكَ مِنهُ ذِكرًاAbubakar GumiYa ce: "To idan ka bĩ ni to kada ka tambaye ni daga kõme sai na lãbarta maka ambato daga gare shi."