82فَإِن تَوَلَّوا فَإِنَّما عَلَيكَ البَلاغُ المُبينُAbubakar GumiTo, idan sun jũya, to, abin da ya wajaba a kanka, shi ne iyarwã kawai, bayyananniyã.